Wednesday, 22 October 2014

السلام عليكم ورحمة الله وبراته
وبعد أخوتي في الله فإن بأمس حاجة إلىدعوتتم ولا بأأن الآنفي قرب الإمتحان

Saturday, 1 March 2014

TA'AZIYA TA GA AKBANY
Allah ya jikan malam ya gafar ta masa ya sa Aljanna nace mako mansa ya albarkaci iyalan da ya bari a bayan sa da daliban sa ya Allah kamar mana da madadin sa,sukuma wadan da sukayi haka domin cimma wata manufa tasu ya Allah kada ka Biya masu bukatun su ya Allah ya bayyana mana su sannan ka wulakan tasu ka tozartar da rayiwansu ya Allah ka sa su zama aya ga miyagu irinsu

TA'AZIYYATA GA SH.ALBANY ZARIA